iqna

IQNA

kiwon lafiya
IQNA - Ayyukan kiwon lafiya na Iran sun bunkasa sosai a cikin shekaru arba'in da suka gabata wanda ya sa dubban matafiya zuwa kasarmu don jinya a kowace shekara.
Lambar Labari: 3490579    Ranar Watsawa : 2024/02/02

IQNA - Magajin garin Ripoll na yankin Kataloniya ya fara wani kamfe na kawar da abincin halal daga makarantun gwamnati.
Lambar Labari: 3490575    Ranar Watsawa : 2024/02/01

IQNA - Wasu gungun iyalan Falasdinawa sun bukaci gwamnatin Birtaniyya da ta yi amfani da karfin da take da shi a kan gwamnatin sahyoniyawan don dakatar da laifukan da Isra'ila ke yi a Gaza.
Lambar Labari: 3490496    Ranar Watsawa : 2024/01/18

Gaza (IQNA) Asibitin Qudus na Gaza yana da majinyata sama da 400 kuma yana dauke da mutane 12,000 da suka rasa matsugunansu, galibinsu mata da kananan yara. Har ila yau, a daren jiya (28 ga watan Oktoba) da aka kai hare-haren bama-bamai a wasu gine-ginen da ke kusa da asibitin, mutane da wadanda suka jikkata sun fake a asibitin Shafa da ke zirin Gaza.
Lambar Labari: 3490014    Ranar Watsawa : 2023/10/21

A rana ta goma ta Guguwar Al-Aqsa
Gaza (IQNA) A yayin da ake ci gaba da kai munanan hare-hare na gwamnatin sahyoniyawa a zirin Gaza, al'ummar wannan yanki sun shafe dare da zubar da jini, kuma adadin wadanda abin ya shafa ya karu. A daya hannun kuma, asusun kula da yawan al'umma na Majalisar Dinkin Duniya a Falasdinu ya sanar da cewa, an hana mata masu juna biyu 50,000 a yankin Zirin Gaza samun kayayyakin jinya. Har ila yau a yau, gwamnatin yahudawan sahyoniya ta sanar da samun karuwar asarar rayukan dakarun sojinta.
Lambar Labari: 3489985    Ranar Watsawa : 2023/10/16

Karbala (IQNA) Ma'aikatar lafiya ta Karbala ta sanar da cewa a lokacin Arbaeen, motocin daukar marasa lafiya 100 da tawagogin likitoci sama da 100 suna jibge a Karbala Ma'ali da kewaye da hanyar Najaf zuwa Karbala masu tafiya a kafa.
Lambar Labari: 3489694    Ranar Watsawa : 2023/08/23

Tehran (IQNA) Ma'aikatar Hajji da Umrah ta Saudiyya ta fitar da tsari mai yin jagoranci na gani da sauti guda  13 na ayyukan Hajji daban-daban a cikin harsuna 14 don saukaka gudanar da wadannan ayyukan.
Lambar Labari: 3487495    Ranar Watsawa : 2022/07/02

Tehran (IQNA) Za a gudanar da gasar haddar kur'ani ta kasa da kasa karo na tara na sojojin duniya a karkashin jagorancin ministan tsaron kasar Saudiyya.
Lambar Labari: 3487378    Ranar Watsawa : 2022/06/04

Tehran (IQNA) hukumar kiwon lafiya ta duniya ta sanar da cewa an aike da kayan taimako na kiwon lafiya zuwa Afghanistan.
Lambar Labari: 3486501    Ranar Watsawa : 2021/11/01

Tehran (IQNA) an sake bude ajujuwan karatun kur'ani na masallatai a kasar Saudiyya, bayan dakatar da shirin an tsawon watanni 18 saboda cutar corona.
Lambar Labari: 3486426    Ranar Watsawa : 2021/10/14

Tehran (IQNA) bayan sanar da janye dokar hana taruka saboda kauce wa yaduwar cutar corona an gudanar da sallar jam'i ta farko farfajiyar hubbaren Imam Hussain (AS).
Lambar Labari: 3486423    Ranar Watsawa : 2021/10/13

Tehran (IQNA) miliyoyin mutane daga ko'ina a cikin Iraki suna ci gaba da yin tattaki zuwa Karbala.
Lambar Labari: 3486307    Ranar Watsawa : 2021/09/14

Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Masar ta rufe masallacin Sayyida Zainab da ke birnin Alkahira a yau saboda dalilai na kiwon lafiya .
Lambar Labari: 3486271    Ranar Watsawa : 2021/09/04

Tehran (IQNA) Saudiyya ta sanar da cewa, a shekarar bana maniyyata daga kasashen ketare za su samu damar sauke farali
Lambar Labari: 3485900    Ranar Watsawa : 2021/05/10

Tehran (IQNA) saboda dalilai na kiwon lafiya da kuma takaita zirga-zirgar jama'a ba a samu gudanar da jerin gwanon ranar Quds ta duniya a Tehran ba.
Lambar Labari: 3485890    Ranar Watsawa : 2021/05/08

Tehran (IQNA) taron wakilan cibiyoyin kur'ani na shekarar 1400 hijira shamsiyya.
Lambar Labari: 3485780    Ranar Watsawa : 2021/04/04

Tehran (IQNA) mahukuntan kasar Saudiyya sun fara raba ruwan zamzam ga masu ziyara a masallacin haramin Makka.
Lambar Labari: 3485761    Ranar Watsawa : 2021/03/24

Tehran (IQNA) hukumar lafiya ta duniya ta bayyana cewa birnin Madina mai alfarma yana daga cikin birane mafi lafiya a duniya.
Lambar Labari: 3485598    Ranar Watsawa : 2021/01/28

Tehran (IQNA) an dakatar da gudanar da sallar Juma'a har tsawon makonni uku masu zuwa saboda yaduwar cutar corona.
Lambar Labari: 3485190    Ranar Watsawa : 2020/09/16

Tehran (IQNA) yaddaka gudanar da tarukan Ashura a wasu yankuna na Najeriya, tare da kiyaye kaidoji na kiwon lafiya .
Lambar Labari: 3485150    Ranar Watsawa : 2020/09/04